Mahmood Yakubu. 7 Vh 71Kk tzC4 E7Gs0owni
| Mahmood Yakubu | |
|---|---|
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Bauchi, 1962 (56/57 shekaru) |
| ƙasa | Nijeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Oxford |
| Sana'a | |
| Sana'a |
academic |
Mahmood Yakubu Dan Nijeriya ne, Malami kuma shugaban hukumar zabe maizaman kanta ta Nijeriya wato (INEC) maici ayanzu.[1] shugaban kasa Muhammadu Buhari yanada shi shugaban ci a 21 October 2015, ya maye gurbin Amina Zakari, wanda tarike shugaban cin na wucin gadi.[2]
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ Nwabughiogu, Levinus (21 October 2015). "Breaking: Buhari appoints Mahmood Yakubu as INEC Chairman". Vanguard Newspaper. Retrieved 21 October 2015.
- ↑ "Buhari appoints Yakubu new INEC chairman". Business Day. 21 October 2015. Retrieved 21 October 2015.